Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar hadin kan arewa ta ce ta fara tattaki zuwa garin Daura, garin shugaba Muhammadu Buhari, don zanga-zanga akan satar daliban GSSS Kankara, jihar Katsina.
Kamfanin dillancin labarai na Benin (APB) ya rawaito cewa daga shekarar 2019 zuwa shekarar 2020, an samu ɗaliban makarantun sakandare sama da 500 ɗauke da juna
Har yanzu ba a ga dalibai 668 na makarantar sakandaren gwamnati ta kimiyya dake Kankara ba, kamar yadda rajistar makarantar ta nuna. Daily Trust ta wallafa.
A ranar Juma'a, 11 ga watan Disamban 2020, wani Bello Inua Anka ya wallafa hotunan wasu sojojin Zabarmari a shafinsa na kafar sada zumuntar zamani ta Facebook.
Ƴan tada ƙayar baya sune suka sace shi a garin Jakana kan titin Damaturu zuwa Maiduguri na jihar Yobe, a ranar Laraba, Amma bayan kwanaki biyu sai ga mamacin ya
Kakakin gamayyar kungiyoyin, CNG (Bringbackourboys campaign), Abdul-Azeez Suleiman, ya shaidawa Punch cewa zasu yi tattaki tare da yin gangami a Daura daga rana
Jawabin ƙin amincewarsu da maganar rundunar soji ya zo ne cikin wata takarda mai sa hannun shugaban ƙungiyar cigaban Ayetoro-Gbede, Cif A. A Aminu, a ranar Asab
Yayin wata ganawa da gidan talabijin a ranar Juma'a, tsoffafin kwamishinonin biyu waɗanda suka yi watsi da jam'iyyar PDP zuwa APC sun ce sun yi hakan ne bisa fu
Adam ya zama mamba a kungiya Boko Haram tun ya na da shekaru goma bayan mayakan kungiyar sun tafi da shi bayan sun kai hari garinsu, Firgi, da ke yankin karamar
Mudathir Ishaq
Samu kari