Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Abba Kyari haifaffen dan kabilar Kanuri ne daga jihar Borno da ke Arewaci maso gabas din Najeriya. Ya samu karatun firamare da na sakandare a jihar Borno. Ya yi
Marigayi shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, ya dawo Najeriya ne a ranar 14 ga watan Maris daga kasar Jamus. Ya samu damar halartar taruka da
Shugaban ma'aikatan shugaba Buhari, Abba Kyari ya riga mu gidan gaskiya, sanadiyyar kamuwa da cutar Coronavirus da yayi a cikin watan Maris. A jiya dai an...
Rundunar Sojan sama ta Najeriya ta samu nasarar gyara wani jirgin yakin Najeriya da ya kwashe tsawon shekaru uku a kasa baya aiki, domin taimaka ma dakarunta wa
Sanata Ali Ndume ya tsaya kai da fata a kan bukatar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsige shugabar kwamitin raba kayan tallafin Coronavirus, Minista Sadya Uma
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun bi cikin dare sun kai hari a unguwar Gbagyi Villa dake cikin karamar hukumar Chikun ta jahar Kaduna, inda suka kashe mutum 1.
A kalla mutum 6 cikin 'yan kwamitin yaki da Covid-19 a jihar Kano suka kamu da muguwar cutar, majiya mai karfi ta sanar wa jaridar Daily Nigerian. Majiyar ta ce
An samu karin mutane bakwai da suka samu sauki bayan kwashe makonni suna jinya sakamakon cuta mai toshe numfashi data addabi duniya Coronavirus watau COVID-19.
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Gawuna, kwamishinoni uku da diyar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje sun killace kansu bayan an gano cewa sun yi mu'amala da wa
Mudathir Ishaq
Samu kari