Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Baloni ta ce ana gudanar da bincike tare da bin sahun mutanen da sabon mai dauke da kwayar cutar ya yi mu'amala da su kafin a gano yana dauke da ita. Ta ce za a
Allah ya yi wa tsohon babban alkalin kotun daukaka karar shari'ar Musulunci ta jihar Kano, Dahiru Rabiu rasuwa. Ya rasu ne a yau Asabar a gidansa da ke kwatas d
Wani shugaban babban banki da ke jihar Kano, Abdullahi Lawal ya mutu bayan an zargi yana dauke da cutar Covid-19. Majiya daga iyalansa ta ce marigayin kuma kwar
Taiwo Akerele, shugaban ma'aikatan Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya yi murabus daga mukaminsa. A wasikar da ya mika mai kwanan wata 25 ga watan Afirilu, ya
Gwamnatin jihar Oyo a ranar Juma'a ta bayyana cewa za ta mayar wa da gwamnatin tarayya buhun shinkafa 1,800 wacce ta bata a matsayin tallafi don duk kwari sun c
A matsayin hanyar tabbatar da dokar nisantar juna ta yi aiki a kasuwannin Abuja tare da hana yaduwar annobar a babban birnin tarayya, Malam Muhammad Musa Bello
A yayin da gwamnatin jihar Kano ke ci gaba da musanta mutuwar jama'ar jihar, mazauna birnin na zaune a cikin tsoro ne don kuwa ana ci gaba sa birne gawawwaki ba
Kasuwannin jihar Kano sun yi matukar cija a ranar Alhamis bayan gwamnatin jihar ta sassauta dokar hana zirga-zirga da ta kafa a jihar don jama'a su shiryawa azu
Masana da kwararru da dama sun yi bayani tare da bayar da shawara ga jama'a a kan yadda za su yi amfani tare da sarrafa takunkumin da su ka kammala amfani da su
Mudathir Ishaq
Samu kari