Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban dakarun sojin saman Najeriya, Sadique Abubakar, ya ce dakarun rundunarsa za ta ci gaba da yakar 'yan bindiga har sai 'yan kasa na iya fita yi harkoki.
Wannan ya na kunshe cikin kididdigar alkaluman da Hukumar Dakile Cututtuka Masu Yaduwa a Najeriya, (NCDC) ta fitar a daren ranar Laraba, 8 ga watan Yulin 2020.
Ya ce rundunar 'yan sanda ta yanke wannan shawara ne bayan sakamakon rahoton bincike ya nuna cewa kaso 33.3 na laifin fyade ana aikata shi a cikin kangwayen jam
Da ya ke magana amadadin sauran 'yan tawagarsa, Tubonson ya bayyana cewa ya godewa Allah da 'yan sanda su ka kamasu saboda komai ba ya faruwa sai da yardarsa, a
Kamar yadda Jaridar The Punch ta ruwaito, an yi gaggawar tura tawagar jami'an tsaro domin tunkarar lamarin tare da kwantar da tarzomar da ta yi yunkurin tashi.
A ci gaban tabbatar da kawo zaman lafiya da dakarun sojin Najeriya ke yi, rundunar Operation Hadarin Daji karkashin Operation Accord a ranar 7 ga watan Yuli.
Kungiyar ASUU reshen jami'ar Bayero ta fusata a kan yadda a baya bayanan nan aka rika ɗaukar ma'aikata masu yawan gaske ba tare da an bi tsarin da ya dace ba.
'Yan bindiga sun kashe hakimin gari Bajida da ke karamar hukumar Fakai ta jihar Kebbi, Alhaji Musa Muhammad Bahago jaridar Daily Trust ta ruwaito daga Kebbi.
Singhan ya taba kama mataimakin gwamnan jihar Kano, Dakta Nasiru Gawuna, da kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Garo, bayan sun kawo hargitsi da tayar da kura
Mudathir Ishaq
Samu kari