Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kabilar Idoma ce mafi girman Kabila ta biyu a jihar Binuwai kuma ta mmaye kananan hukumomi 9 na yankin yammacin jihar da ke sasshin arewacin kasar Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta hannun ma'aikatar jin kai da bada tallafi ta kasa ta kaddamar da shirin bada tallafin N5,000 ga mutane 130,764 a jihar Zamfara. Mutanen da
Daga ranar Alhamis ne binciken da akeyi na badakalar hukumar NDDC ya kara daukar zafi inda jami'an rundunar 'yan sanda suka mamaye gidan Nunieh da ke Fatakwal.
Kwamitin da majalisar tarayya ta kafa don bincike kan badakalar da aka tafka a hukumar NDDC ya bukaci Ministan harkokin Niger Delta ya gurfana gabansa kafin 11
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya ja kunnen dukkan wadanda ya nada a kan cewa ba zai lamunci rashin da'a ga majalisar tarayyar ba, cewar Punch.
NSCIA ta ce mafi akasarin Musulmai zasu gwammace ci gaba da zama a cikin talauci da dai su fuskanci ubangijinsu da laifin cin bashi mai kudin ruwa. Majalisar ta
Tubabbiyar karuwa, Purity Wanjiru mai shekaru 25 a garin Nairobi a kasar Kenya ta bayyana abubuwan da ta fuskanta yayin da take titi, The Nation ta ruwaito.
Wata irin soyayya mai rikitarwa ta ratsa wasu iyalai a kasar Rasha. Tsohuwa mai shekaru 75 ce ake zargi da kwace saurayin diyarta bayan diyar ya ci amanarsa.
Sai dai, da yawan jama'a basu ga wani azancin Daddapalliah na barin wannan uban gashi haka ba a shekarunsa, saboda alamu sun nuna cewa wahalar da shi kawai gash
Mudathir Ishaq
Samu kari