Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Matar mai takaba mai shekaru 32 ta zargi wani dan sanda da ke aiki da ofishin Sakpenwa, karamar hukumar Tai, da saceta a ranar Talata inda ya kai ta masaukinsa.
Wasu 'yan bindiga a ranar Laraba sun kai wa motar kudi hari a jihad Ebonyi inda suka kashe 'yan sanda hudu da ke raka motar, jaridar Premium Times ta ruwaito.
Ranar 9 ga watan Zul-Hijjah na duk shekarar Hijar ita ce ranar Arfa. A wannan ranar ne dubban Alhazai ke taruwa a filin Arfa da ke cikin garin Makkah don bauta.
Aikin shimfidar layin dogo na jirgin kasa mai amfani da lantarki wanda gwamnatin jihar Kano ke shirin aiwatar wa cikin 'yan kwanakin nan ya zama abin kace-nace.
An samu hargowa tare da kadawar zuciyar jama'a bayan wasu jirage biyu sun yi karo da juna a sashen sauka da tashi na kasa da kasa da ke filin jiragen sama na Mu
Idan har jam'iyyar ZLP ta ba Ajayi tikitin takara, to zata musanya sunansa da na Hon Rotimi Benjamin, wanda ya lashe zaben fitar da gwani na jam'iyyar. A baya b
Malamin cocin ya ce duba da cewa bukukuwan babbar Sallah na gabatowa, ba shi da kudi, dole ya nemi kudin da zai sayi shinkafa, wake, rago domin rabawa mabukata
An sayi dan wasan ne akan kudi €70m da kuma hasafin €10m. Yarjejeniyar shekaru biyar ce, da shekara daya idan ya so. Osimhen wanda ya saka kwallaye 18 a raga a
Ministan watsa labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya ce yarjejeniyar zata bunkasa tattalin arziki, ci gaban rayuwa da al'adu na Nigeria da Amurka. Haka zal
Mudathir Ishaq
Samu kari