Wata Fasto ta mace ta shirya tsaf domin yin aurenta na uku.

Wata Fasto ta mace ta shirya tsaf domin yin aurenta na uku.

Me zakayi idan kana cikin irin wannan halin?

Wata Fasto mace wacce tayi aure sau biyu, an dai bayyana cewar tana shirin yin wani aure karo na uku.

Wata Fasto ta mace ta shirya tsaf domin yin aurenta na uku.

Faston dai wacce take da shekaru 51 mai yara 9 amman saidai ba'a bayyana ko wacece ba, inda dai aka ganta ta canza lakani a jikin takardun ta wato daga mutuwar miji zuwa Rabuwar aure wanda yanzu haka take shirin zama matan aure.

Gadai abunda wanda ya aiko mana da labarin yake cewa.

" Na hadu da wata mata jiya, wacce takeda coci, kuma shekarun ta 51, sannan tana da yara 9. Ta dai rasa mijin tane na farko sakamakon matsanancin rashin lafiya wanda suka haifi yara 6 dashi, inda yayi auren ta na biyu, wanda anan ne kuma ta haifi yara uku, amman saidai daga baya sai suka rabu da mijin sakamakon kwanciya da mijin nata yayi da kirfin tsiya da yaranta harsu biyu.

KU KARANTA : Adeboye ya tsawata ma Fastoci masu barin gemu

Yanzu kuma Faston tana shirin yin aurenta na uku. Shin kana ganin hakan yakamata?

Wani irin shawara zaka iya bata?

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng