An bayyana kan Michael Jackson

An bayyana kan Michael Jackson

Idan dai za'a iya tunawa, jarumin mawakinnan wato Michael Jackson ya mutu tun 2009, amman tun lokacin danginsa da magoya bayansa suke jimamin rashinsa

An bayyana kan Michael Jackson

Yarsa, mai suna Paris Jackson ta dauki hoton bazata, da babanta a bayanta. Kalli hoton dake bayanta.

Akalla kwana uku kenan, wani hoton Michael Jackson yana yawo a yanar gizo, wanda hakan ya janyo magan-ganu daga bakin mutane akan cewa shugaban mawakan yananan a raye.

Sakamakon hoton da yarsa Paris ta dauka kuma ta sanyashi a shafinta na instagram, wanda hakan ke nuna alamar cewa jarumin yana raye ko kuma akasin hakan.

UK Mirror sun bayyana cewar, bayan da Paris ta sanya bidiyon data dauka a hotar ta a watan mayu, ya nuna cewar akwai alamun wani a kujerar bayanta, a inda wani masoyin Jacko ya bayyana cewar ai wannan mutumin dake zaune a kujeran bayan motar nata, toba wani bane illa mahaifinta daya mutu.

Hmmmm......Wai shin da gaske ne?

Asali: Legit.ng

Online view pixel