Avengers sun tona kazamin aikin da sojojin Bubari keyi

Avengers sun tona kazamin aikin da sojojin Bubari keyi

-Neja Delta Avengers sun tona mutuwar sojoji na gaskiya a samamen da ake mai suna “Crocodile smile

-Gungun na shawartar Buhari daya bar gaggawar horon sojoji, ya kuma shirya taron zaman lafiya

-Tsagerun na zargin Tukur Buratai da boye kazaman ayyukansa daga shugaban kasa

-Sun kuma bukaci Buhari ya kafa hukumar bincike domin binciko abinda ya jaza wannan samamen da akeyi. Tsagerun dai sunyi ikrarin kafa kasarsu ranar 1 ga Oktoba.

Avengers sun tona kazamin aikin da sojojin Bubari keyi

Neja Delta Avengers (NDA), daya daga cikin gungunan tsageru dake akwai yankin Neja Delta mai arzikin mai tace akalla sojoji 20 suka mutu yayin samamen da ake kira “Crocodile smile”. A wata sanarwa da mai magana da yawun gungun Brig Gen Mudoch Agbinibo ya sama hannu wadda Legit.ng ta samo gungun na jazantama iyalan sojojin da suka mutu da kuma shugaba Muhammadu Buhari, kuma shugaban sojojin Najeriya a samamen. Suka cigaba da cewa:

"Ya shugaba, abin damuwa cikin wannan sake tsarin tsaro a yankin Neja Delta wanda baya karewa shine, yayin da shugabanni biyu daga cikin hukumomin tsaronka ke takama ga ministan tsaro cewa kana sauraransu. Sun tabbatarma ministan cewa lokacinsu ne na su cika aljihunnansu, kuma zasu iya saka ka ciwo bashi domin cigaba da samamen, abinda ministan ya ambata kafin fara samamen.

KU KARANTA:Dalilan da yasa ya kamata ‘yan Neja Delta suyi maganar kin tsageru

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng