Ina alfaharin kasancewa Uba - Akpororo
1 - tsawon mintuna
Shahararren dan wasan barkwanci mai suna Akpororo daya samu karuwar ya mace a kwanan nan ya bayyana ma gidan talabijin na Hip TV cewa yin aure har ma da samun haihuwa ba akaramin abu bane.
Kun san wannan rayuwar cike yake da abubuwan da muke rainawa, na dade ina yin raha da yara, amma yanzu dana samu nawa, nasan baa bin wasa bane.
KU KARANTA: Dan wasan barkwanci Akpororo ya samu karuwa
Jephthah Bowoto wanda aka fi sani da suna Akpororo ya aure budurwasa Josephine a watan nuwamban shekara ta 2015 a jihar Legas.
A lokacin da yayi auren ya bayyana cewa “naji dadin auren sarauniya ta. Josephine tana da dukkan abin da namiji ke so a mace, don haka ba sai na bata lokaci ba.”
Asali: Legit.ng