Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kanal Usman yace Lt. Col. Mohammed Ali ya rasu ne tare wasu guda 6 a harin da Boko Haram suka kawo musu.
An yi jana'izar kanar Abu Ali baban gwarzo kuma jarumin da ya jagoranci kwato garin Baga daga hannun Boko Haram
Budurwa'yar, Ogochukwu Nwosu, tana fama da ciwo mai radadi da bata taba ji ba bayan wani wanda ba'a sani ba ya watsa mata sinadarin acid.
A shekara ta 2015 ne Babban Hafsan Sojin Kasa, Laftanar Janar Tukur Buratai, ya yi wa Muhammad Abu Ali karin girma
Jaridar NAIJ.com ta tattaro muku muhimman labarai da suka faru a Najeriya a karshen makon da ya gabata
Labarin da aka samu a safiyar jiya, 5 ga watan Nuwamba akan kisan Laftanan Kanal Muhammad Abu ali , ya tayar da bakin cikin a fadin kasa ga
Matsin tattalin arziki da wahalan canjin kudi ya shafi sana’ar shigo da motocin Najeriya ta tashar jirgin ruwa.
kwamishanan yan sandan jihar, Hilda Harrison, yace barayi sun je gidan matan ne sukayi mata fashi harda babban talabijin dinta.
Shin kana shanya kayanka a wajen da babu rana? to ka daina saboda wannan dalilin. wani mutum a Boston ya kamu da wata cuta a sanadiyar hakan
Mudathir Ishaq
Samu kari