Jerin Sunayen sojoji 6 da suka rasa rayukansu
1 - tsawon mintuna
Lt Col Mohammed Ali ya rasu ne tare wasu guda 6 a harin da Boko Haram, kuma a ranan juma’a,4 ga watan Nuwamba, an samu labarin kisan daya daga cikin manyan mazaje faman Najeriya Lt. Col. Mohammed Ali. Wannan labara ya girgiza mutanen Najeriya gaba daya.
KU KARANTA:An wasta ma wata budurwa sinadarin acid bayan ta amince da aure
Amman rundunar sojin Najeriya ta bayar da wata jawabi ta kakakin ta, Kanal Usman yace Lt. Col. Mohammed Ali ya rasu ne tare wasu guda 6 a harin da Boko Haram suka kawo musu.
Ga jerin sunayensu nan:
An birne Lt. Col. Mohammed Ali tare da abokan aikinsa a ranan litinin,7 ga watan nuwama a makabartan tarayya,a Abuja mislamin karfe 5.
Asali: Legit.ng