Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM?

Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM?

Kai jama’a ku gane min hanya, inji makaho, wai da gaske ne shugaba Buhari na cikin tsarin ninka kudi na MMM?

Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM?

Toh dai wani ma’abocin kafar sadarwa ta Facebook ne mai suna Adebamowo Adewunmi yayi wannan ikirarin na cewa shugaba kasa Muhammadu Buhari ma cikin tsarin nan na ninka kudi mai suna MMM.

KU KARANTA: Zakuna Uku sun ceci karamar yarinyar aka sace a Ethopia

Adebamowo Adewunmi ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook ta hanyar watsa wasu hotuna wanda ke nuna sunan wani Muhammed Buhari, da ke shirin biyan N92,000 ga wasu. Adebamowo Adewunmi yayi ma hotunan taken “ta yaya zasu rika yi ma MMM barazana, bayan kuma shugaban kasar mu yana ciki.”

Ga sauran hotunan nan:

Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM?
Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM?
Kalli ‘Muhammed Buhari’ a cikin tsarin MMM?

Sha’anin yan Najeriya sai su, amma fa ku sani Muhammed Buhari daban yake da Muhamadu Buhari!

&feature=youtu.be

Asali: Legit.ng

Online view pixel