Fasto dan luwadi ya bayyana matar shi namiji yana da ciki

Fasto dan luwadi ya bayyana matar shi namiji yana da ciki

Mambobin coci  sun fita bayan wani fasto ya sanar da cewa namijin da yake aure dan duwadi dan uwansa yana da ciki.

Mambobin cocin Atlanta Little Rock Of God sun fita lokacin da ake bauta lokacin da faston su mista Williams Terry Long stroke II, ya bayyana cewa matar shi wato namijin da yake aure Miss Donte Terry dan duwadi yana da ciki wata na wata 3 .

Fasto dan luwadi ya bayyana matar shi namiji yana da ciki
Mr. Willam Terry Longstroke II da wife, Mrs. Donte Terry

Yawancin Mambobin cocin ba zasu iya hada kansu da abunda faston yake ikirarin cewa baiwa ce daga ubangiji. Ko mamban cocin da yafi kowa dadewa Johnson Fred ya yanke jiki ya fadi ne lokacin da yaji labarin wannan aika-aikar kuma take a ka wuce da shi asibiti.

Fasto William Terry yace ba ze bari Mambobin cocin shi ko shaidan ya hana baiwar da ya samu ta zama gaskiya .

Kuma shi da matar sa mista Terry ba zasu bar wasu makiyan su a cocin su na, fiye da mutane 98 sun ce baza su kara zuwa cocin ba har sai matar shi miss Terry wanda namiji ne ya tabbatar da gaskiyar cikin da aka fada yana da shi.

Allah ya kyauta!

Asali: Legit.ng

Online view pixel