Kyawawan hotunan matar sarkin Kano

Kyawawan hotunan matar sarkin Kano

- Idan ka hadu da mutane irin su Sa'adatu, zaka gane cewar kyau yana nan inda yake. Haka kuma, zaka tabbatar da cewar mutane masu kyau suna da sa'a

- Saboda haka zaka gane cewar wannan sarauniyar tanada matukar kyau musamman idan ka kalli hotunan nan nata

- Kada ka bata ma kanka lokaci, muna nufin wannan sarauniyar kyawunta yakai duk inda baka tunani

Sa'adatu Lamido dai yarinyar tsohon sarkin Adamawa ce, wato Muhammady Barkindodo-Mustadafa. Wato jinin sarauta ce, kuma ta auri sabon sarkin kano wato Sanusi Lamido Sanusi. Duk da ta girma a matsayinta na gimbiyar yar sarki ce, sai gashi kuma ta auri wani sarki a matsayinta na matarsa ta uku, a wani aure da akayi na sirri a garin Yola alokacin da take da shekaru 18 da haihuwa a duniya.

Yanzu haka dai, gimbiyar tana gudanar da karatunta a wata jami'a dake kasar Ingila, inda take karatun na'ura mai kwakwalwa. Inda takesa ran gama karatun nata a shekarar 2019 alokacin da take cika shekara 21 da haihuwa kuma lokacin zata zama cikakkiyar mace ga sarkin.

Kaftin ta zama cikakkiyar uwar yaran dake sarauta, ga dai kyawawan hotunan gimbiyar da zai sanyaka kaji kana kaunarta.

Kyawawan hotunan matar sarkin Kano

Sarauniyar alokacin da take cikin nishadi.

Kyawawan hotunan matar sarkin Kano

Sarauniya sa'adatu.

Kyawawan hotunan matar sarkin Kano

Sarauniya tayi hoto a cikin kyawun kallo

Kyawawan hotunan matar sarkin Kano

Gimbiya Sa'adatu tayi hoto a inda kyawunta ya bayyana sosai

Kyawawan hotunan matar sarkin Kano

Gimbiya Sa'adatu tana murmusi

Kyawawan hotunan matar sarkin Kano

Tana zaune a gefen hanya.

Kyawawan hotunan matar sarkin Kano

Tana waya tana nishadi a inda kyawunta ya bayyana sosai

Kyawawan hotunan matar sarkin Kano

Gimbiya Sa'adatu tayi hoto cikin kayan

Kyawawan hotunan matar sarkin Kano

Gimbiya Sa'adatu tayi hoto a inda hoton yayi kyau sosai

 

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng