Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ministan lafiya Farfesa Isaac Adewole yace yawan cin Farfesu, balango da kilishi da yan Najeriya keyi, shi ke haifar musu da cututtuka
Wata kansila tayi aure a gurin tsafi, inda wani boka ya daura auren
Kwallon da Sergio Ramos ya ci wa Real Madrid ya farke cin da Barcelona ta yi musu 1-1, a El Clasico ranar Asabar ita ce ta 75 da ya ci.
Wani mutum ya kashe wata matar aure a kasar india yayin da take tsakiyar taka rawa saboda bata son shi
Gwamnatin Najeriya na samarwa da rundunar sojojin ruwan kasar manyan jiragen yaki na zamani Don yakar tsagerun Neja Delta
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai yi tafiyayya zuwa kasar Senegal don halartan taron kasashen Nahiyar Afirka
Jaridar Premium Times ta bada rahoton cewa wasu yan bindiga sun kai hari ofishin kamfen Sanata Shehu Sani inda mutane da dama sun jinkita.
Wani tsohon mabaraci Abdulsalam Idowu, ya zama lauya yanzu inda aka yaye su a ranan laraba,30 ga watan Nuwamba, a Abuja.
Wata yarinya da kullun take ikirari bata taba sanin da namiji ba ta haifi yarinya a kasar China
Mudathir Ishaq
Samu kari