Hukumar ‘yan sanda ta saki sunayen wadanda sukayi nasara

Hukumar ‘yan sanda ta saki sunayen wadanda sukayi nasara

- Hukumar ‘yan sanda Najeriya ta saki sunayen wadanda aka dauka aikin yan sanda

- Hukumar yan sandan sunce an gudanar da horon ne bias ga adalcin kowani sashen kasa

- Kana tace duk wadanda suka nema su duba sunayensu a yanar gizo

Hukumar ‘yan sanda ta saki sunayen wadanda sukayi nasara

Hukumar ‘yan sanda sun saki sunayen masu neman aikin wadanda sukayi nasara a horon da aka gudanar.

Hukumar yan sanda a jawabi wanda kakakinta Ikechukwu Ani, ya sanya hannu yace an gudanar da horon bias ga adalci ga kowani sashen kasa.

KU KARANTA: Matasan Kirista sun lashi takobin kaiwa musulmai hari a Kaduna

Ani yace hukumar ta kamala horon 2016 da cadet 500, assistant superintendent of police, 500 cadet inspectors and 7,500 constables.

Kana yace hukumar ta kusa kammala daukan kwararru 1500 zuwa hukumar yan sanda kuma anan shirin tattaunawa da su.

" Wannan ya kunshi wadanda suka karanci injiniya, masu ilimin kimiya,masu kiwon lafiya . zaá sanar da mutanen  ranan mukabalar, Ani yace.

Bugu da kari, zaá iya ganin sunayen wadanda suka yi nasarar samun aikin a shafin yanar gizo :

www.psc.gov.ng

www.npf.gov.ng

Ku biyomu shafin Tuwita @naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng