Yan sanda sun wargaza taron yan jam’iyyar PDP a jihar Jigawa

Yan sanda sun wargaza taron yan jam’iyyar PDP a jihar Jigawa

- Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido,na cigaba da shiryawa zaben shugaban kasan 2019

- Jami’an yan sanda sun wargaza taro kamfen yan jam’iyyar PDP a jihar

Yan sanda sun wargaza taron yan jam’iyyar PDP a jihar Jigawa
Yan sanda sun wargaza taron yan jam’iyyar PDP a jihar Jigawa
Asali: UGC

Jami’an yan sandan jihar Jigawa sun tsare magoya bayan gwamna Sule Lamido guda 148 a jihar jigawa yayinda suka shirya wani taro domin girmama shi.

Jaridar Daily Trust ta bada rahoton cewa tsohon gwamnan da wadanda suka kafa jam’iyyar PDP a jiha daga kananan hukumomi 27 na jihar.

Banda tsare su da akayi a ranan asabar,31 ga watan Disamba 2016, rahoton tace yan sanda sun tare hanyoyin mota zuwa garin Bamaina, garin tsohon gwamnan.

KU KARANTA: An jaddada haramcin shigo da motoci kasa

Wanda ya wajawa mutane su nemi wani hanya zuwa taron da akayi daga baya a wani gidan tsohon gwamnan.

Lamido has been a major critic of the Muhammadu Buhari government and is touted to have a presidential ambition ahead of 2019.

Lamido ya kasance mai suka gwamnatin shugaba Buhari kuma ya bayyana aniyarsa na takara a zaben shekarar 2019.

Rahoton ta kara da cewa Lamido ya bayyana wa manema labarai cewa yayi mamakin abinda yan sanda sukayi masa,.

Yace wanda ban taba ganin inda za’ayi wani taro ba akace sai mutum ya nemi izini ba, ko a ranan asabar da muke jihar sakkwato domin daurin aure ,babu wanda yace mu nemi izini. Amma tunda Sule Lamido ne, duk wanda zai zo gani na sai ya nemi izini.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa https://www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: