An gano masana’an’tan hada Bam na Boko Haram a Ngoshe

An gano masana’an’tan hada Bam na Boko Haram a Ngoshe

Hukumar Sojin tace an gano wannan babbban masana’antan kera Bam din be a Ngoshe,jihar Borno.

YANZU-YANZU: An gano masana’an’tan hada Bam na Boko Haram a Ngoshe
YANZU-YANZU: An gano masana’an’tan hada Bam na Boko Haram a Ngoshe

Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cewa ta gano masana’an’tan hada Bam na Boko Haram wanda suka bari yayinda suke gudun ma ransu.

Hukumar Sojin tace an gano wannan babbban masana’antan kera Bam din be a Ngoshe,jihar Borno.

KU KARANTA: Fadar shugaban kasa tayi raddi

Kwamandan Operation Lafiya Dole,Manjo Janar Lucky Irabor ya bayyana wannan ne a wata hira da yan jarida a Maiduguri ,babban birnin jihar Borno a yau Laraba, ga watan Junairu, 2017.

Game da cewar Manjo Janar Irabor, rundunar sojin kasar Kamaru da suke Ngoshe,kusa da kasar Afrika ta tsakiya ne suka gano.

Kana an gano wasu abubuwa a masana’antan irinsu motoci, Babura da kayayyakin hada Bama-bamai. On its part, the Nigerian Army also presented some of the members of the Boko Haram insurgents that it captured and those that willingly surrendered to the Army.

A bangaren ta, rundunar sojin najeriya sun mika wasu amambobin Boko Haram da ta kama da kuma wadanda suka mika wuya ga Soji.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa https://www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng