Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya ce gwamnati ta zata kashe N2.3trn wajen samar da cibiyoyin sarrafa hasken rana zuwa lantarkin. Haka zalika shirin ES
A Lahadin da ta gabata ne muka kawo muku jerin Sanatoci 10 da suka shafe shekara guda ba tare da gabatar da kudiri ko guda daya ba da zai kawo ci gaban kasa.
Ana hasashen cewa, wani ne ya dauki hayar 'yan bindigar domin kai farmaki garin Edikwu saboda neman sarauta. Tun 1994 ne ake rikicin sarautar Alegwu na garin,
Bayan taya su murna samun mukamai Gwamnan ya kuma yi gargadi a kan kada su bari bukatunsu na karan-kai su yi tasiri yayin sauke nauyin da ya rataya da ke kansu.
JAMB ta sanar da sauya ranar zanja jarabawar Post-UTME daga 2 ga watan Agusta zuwa ranar 7 ga watan Satumba, 2020. An sauya ranar ne domin baiwa daliban da
Duk ma'aikatan da zasu dawo bakin aiki zasu rinka aikin ne daga ranar Litinin zuwa Juma'a, daga misalin karfe 8 na safe zuwa karfe 4 na yamma. Haka zalika zasu
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya yi kira ga sarkin Kano,Aminu Ado-Bayero, da ya yi amfani da kujerarsa wurin assasa hadin kai na yankin arewacin kasar.
Wata mata ta daure yaro maraya mai shekaru 10, mai suna Jibril Aliyu, na tsawo shekaru biyu a garken tumaki ba tare da abinci isasshe ba a birnin jihar Kebbi.
A ranar Litinin ne jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta sanar da janye dakatarwar da ta yi wa tsohon mamba a majlisar dattijai, Sanata Suleiman Hunkuyi, da saur
Mudathir Ishaq
Samu kari