Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin jihar Kaduna krkashin jagirancin Nasir El-Rufai ta haramta talla, bara da kuma aikin achaba a jihar Kaduna da kewaye. Samuel Aruwan ya bayyana hakan.
Har ila yau, shugaba ya ci gaba da cewa, aikin da ke gaban hukuma shi ne taimakawa mutanen da fama da yunwar, saboda farin da kasar ta ke fama da shi.
Sarki Abraha ya shirya sojoji dubu ar’ba’in da manyan giwaye da zasu rugurguza Ka’abah, a wancan zamani kuwa, yan kabilar Annabi, wato Quraish sune suke daukan
Anisa Jussab na kokarin soya wani abu wa mijinta Farid sai ta lura da wani zane a cikin kwan da saya a kasuwa. Da ta duba jikin kwan sosai, sai taga rubutun.
Gidado ya mutu ne yana kare kasar Najeriya daga hannu yan ta’adda na Boko Haram. An binne shi a Maimalari kantonment wajen makabartar sojoji Maiduguri
Rikicin kungiyar ta’addanci ta Boko Haram daya faro tun a shekarar 2009 yayi sanadiyar jama’a da dama, kamar yadda gwamnan jihar Kashim shettima ya bayyana.
Babban sifeton 'yansandan Najeriya Ibrahim Idris ya nuna jin dadinsa tare da yabawa kan yadda ma'aikatar kera kayan yaki dake Ode Remo a jihar Ogun take gudanar
Mai martaba Sarkin Bauchi Rilwanu Sulaimanu Adamu ya dakatar da Wazirinsa Muhammadu Bello - Kirfi sakamakon wata 'yar rashin fahimta kan wurin zama a masallaci.
Wasu dalilai 7 da wasu Fastoci ke bin bokaye da kuma yin tsafe - tsafe da sunan addini abin da wasu masana addinin Kiristanci ke cewa ba ya cikin tsarinsa
Mudathir Ishaq
Samu kari