An gano mutum-mutumin fir'auna a kasar Egypt (Hotuna)

An gano mutum-mutumin fir'auna a kasar Egypt (Hotuna)

- An daga wani katon mutum-mutmi Fir'auna, wanda ake kyautat zaton yayi shekara 3,000 daga kasa a Masar

- A makon da ya gabata ne dai aka dago wani katon kai da wasu sassan mutum-mutimun daga inda aka dago na Fir'aunan

An gano mutum-mutumin fir'auna a kasar Egypt (Hotuna)
An gano mutum-mutumin fir'auna a kasar Egypt (Hotuna)

An gano shi ne a arewa masogabashin Cairo a kusa da wurin bautan Ramses II, kuma masana sun yi amannar zai iya wakiltar shi.

A wani labarin kuma, Alamu na nuna cewa tsohon Gwamnan jihar Kano dake arewacin Najeriya Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso ya kammala shirin sa na komawa jam'iyyar PDP nan ba da dadewa ba.

Wani jigo a jam'iyyar PDP a jihar ta Kano watau Alhaji Musa Iliyasu ne ya bayyana hakan a hirar su da gidan jaridar Daily trust a Kano.

A cewar sa: "Naji daga majiya mai tushen gaske cewa tsohon gwamnan da yanzu basu ga maciji da aminin sa kuma Gwamnan Kano na yanzu Umar Ganduje ya shirya tsaf domin ficewa daga jam'iyyar APC."

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel