Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi sabon abun ban mamaki a jiya, Alhamis, 13 ga watan Afrilu bayan ya sa hannu a takardar murabus na manyan ma'aikatan tarayy.
Bincike ya tabbatar da cewa cin tafarnuwa na da matukar amfanin da a wajen rigakafin cututtaka daban daban a cikin jikin dan adam
Sama da Gidaje 150 wata iska mai ƙarfin gaske ta lalata a garin Dadin Kowa dake ƙaramar hukumar Yamaltu Deba ta jihar Gombe. Jami’in yaɗa labarai na masauratar
Gwamnatin tarayya za ta fara gina wata babbar hanyar jirgin kasa daga Legas zuwa Ibadan a ranar juma'a. An shawarci mutane da su cire dukiyoyin su a hanyar
Me yasa suka kalli wa'azin da an nuna da TV daga Makka da kuma karanta Mai Tsarki Quran a kan su kwamfyutocin tukuna suna da'awar zuwa yamar fasaha na zamani
Yaran dai ba sa zuwa makarantun boko don haka babu abin da suka iya a rayuwa sai bara, kuma kalmar da suka fi riƙe wa a baki ita ce "a taimaka mana da abinci
Diyar shugaba Buhari, Zahra Buhari ta daura hotunan wasu maaka-maakan kayan marmari da aka noma su kuma aka girbo su daga gonar shugaban kasa Muhammadu Buhari d
Wata kotun majistiri dake zaune a garin Minna babban birnin jihar Neja, ta yanke ma wasu makafi su biyu hukuncin daurin shekaru shida a gidan yari bayan ta kam
Hukumar yaki da almundahana da cin hanci da rashawa, EFCC na fuskantar wata babbar kalubale data danganci daukan sabbin jami’an hukumar da tayi wadanda ta salla
Mudathir Ishaq
Samu kari