Shugaban kasa Buhari ya kori shugabannin hukumomin CPC, PENCOM da wasu fiye da 25

Shugaban kasa Buhari ya kori shugabannin hukumomin CPC, PENCOM da wasu fiye da 25

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin sababbin shugabannin hukumomin gwamnatin tarayya guda 23

- Kafin hakan, shugaba Buhari ya kuma kori shugaban hukumar CPC wato Consumer Protection Council da kuma hukumar PenCom da hukumar PPPRA

- A yanzu, an canza matsayin daraktar janara zuwa sakataren zatarwa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana hakan a wata takarda da daraktar labarai a ofishin sakataren gwamnatin tarayya mai suna Bolaji Adebiyi yace nade-naden nan da nan ne.

A wata takarda, shugaba Buhari ya amince da nadin makusancin mataimakinshi kamar nadin farkon.

1. mai suna Mista Babatunde Irukera kamar yadda sakataren zatarwar hukumar CPC. Irukera yana cikin yan takara jam’iyyar All Progressives Congress APC a zaben gwamnan 2015 a jihar Kogi.

2. Wata takarda ta bayyana cewa Barista Julie Okah-Donli itace daraktar janarar hukumar ta hana da fataucin mutane ta kasa wato National Agency for the Prohibition of Trafficking in Persons (NAPTIP). Kamar yadda Legit.ng ta samu bayani.

3. Kuma akwai Barista Mary Ikpere-Eta, daraktar janarar hukumar Cigaban rayuwar mata ta kasa wato National Centre for Women Development (NCWD

KU KARANTA: Har yanzu 'yan Chibok suna raina — BuhariHar yanzu 'yan Chibok suna raina — Buhari

4. Bayo Somefun ne manajin darakta na hukumar Nigeria Social Insurance Trust Fund (NSITF).

5. Tijani Suleiman

6. Jasper Azuatalam

7. Kemi Nelson. Su uku ne sakatarorin zatarwa na hukumar NSITF

Shugaban kasa Buhari ya kori shugabannin hukumomin CPC, PENCOM da wasu fiye da 25
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin manyan ma'aikata

8. Arc Ahmed Dangiwa ne sabon manajin daraktar Banki tana taimakon gina gidaje ta kasa wato Federal Mortgage Bank (FMB).

9. Melvin Eboh

10. Hajiya Rahimatu Aliyu.

11. Umaru Abdullahi Dankane. Su uku ne daraktocin zatarwar FMB.

12. Alex Okoh ne daraktar janara na Bureau of Public Enterprises (BPE)

13. Abdulkadir Saidu ne sakataren zatarwar Petroleum Products Pricing Regulatory Agency (PPPRA)

14. Ibrahim Musa Goni ne shugaban hukumar National Park Service (NPS)

15. Nnenna A Akajemeli ne shugaban hukumar Service Compact (SERVICOM)

16. Dakta Nasiru Mohammed Ladan ne shugaban hukumar National Directorate of Employment (NDE).

17. Michael Imoudu ne shugaban hukumar National Institute for Labour Studies (MINILS)

18. Saliu Dada Alabi ne daraktar janara hukumar National Research Institute for Chemical Technology

19. Farfesa Jef T Barminas ne daraktar janarane kuma

20. Dakta Haruna Yerima ne daraktar janara na hukumar Nigeria Institute for Social and Economic Research (NISER).

21. Sunday Thomas ne mataimakin kwamishinan hukumar Nigeria Insurance Commission (NAICOM).

22. Barista Mohammed Bello Tukur ne sakataren hukumar Federal Character Commission

23. Dikko Aliyu Abdulrahman ne daraktar janara na National Pension Commission (PenCom), amma Funso Doherty ne ciyaman hukumar PenCom

24. Akin Akinwale, Abubakar Zaki Magawata, Ben Oviosun da Nyerere Ayim. Su hudu ne kwamishinonin hukumar PenCom

25. Injiniya Umar Gambo Jibrin ne sabon sakataren zatarwar Federal Capital Development Authority (FCDA)

26. Misis Folashade Joseph, itace manajin daraktar Nigeria Agriculture Insurance Corporation.

27. Cecilia Umaru Gaya itace daraktar janarar Administrative Staff College of Nigeria (ASCON).

28. Misis Luci Ajayi itace sakatariyar zatarwar Lagos International Trade Fair Management Board.

29. Akwai Barista Emmanuel Jimme, shine sabon manajin daraktar Nigeria Export Processing Zones Authority

30. Lanre Gbajabiamila ne daraktar janar Nigeria Lottery Regulatory Commission and automobile designer

31. Jelani Aliyu ne sabon daraktar janar Nigeria Automotive Design and Development Council.

Ku kasance tare da mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan https://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli wani dan Najeriya da yana bayyana kan yaki da rashawar Shugaba Buhari

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng