Dalilin da yasa na kirkiro jihohi a Najeriya – Gowon

Dalilin da yasa na kirkiro jihohi a Najeriya – Gowon

- Janar Yakubu Gowon, ya bayyana dalilansa akan kirkiro jihohi da yayi a lokacin mulkinsa a kasar Najeriya

- Gawan ya nuna tsoron rabuwar kasar da murkushe kananan kabilu na daga dalilan da sukasa aka kirkiro karin jihohin

Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Yakubu Gowon, ya bayyana dalilansa akaan kirkiro jihohi da yayi a lokacin mulkinsa.

Dalilin da yasa na kirkiro jihohi a Najeriya – Gowon
Dalilin da yasa na kirkiro jihohi a Najeriya – Gowon

A cewar Legit.ng Ya Nuna hakan ya kasance ne sakamakon korafe-korafe da tsoron da kananan kabilu keji na murkusa daga manyan kabilun kasar.

Ya kara da cewa wani dalili kuma daga cikin abinda yasa akayi hakan shine tsoron rabuwar kan kasar.

KU KARANTA: Kunji dalilin da yasa Najeriya ke ba Jamhuriya Nijer da Benin wuta

A bayaninsa a Yenagoa,Jihar Bayalsa,wanda matarsa ta rakasa; ya tabbatar a nakaltowar Legit.ng cewa a lokacin kirkiro jihar ta bayalsa yayi farincikin kirkirar jihohin dukda yanayin siyasar kasar akwai tsaka mai wuya, hakan kuwa ya aukune sakamakon korafe-korafe da kananan kabilu keyi gameda neman dakufesu da manyan kabilun kasar keyi, da kuma tsoron tawayen wani bangare na wasu kabilun daga kasar.

Ku Biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Kalli bidiyon ziyarar kamfanin Legit.ng ta kai gidan shahararren mai satar mutanen nan Evans

Asali: Legit.ng

Online view pixel