Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata kungiyar Neja Delta ta sake bada wa'adin abar musu yankinsu a watan Oktoba, wannan na biyo bayan wa'adin samarin arewa ne kan suma a bar musu nasu yankin
Wasu rahotanni sun tabbatar da labari inda wani jami’in Soja ya tursasa ma wata mata yin tsirara bayan ya kamata tana sanye da kayan sarki irin na Sojoji.
Kafin gyaran sashen hanyar jiragen, jiragen kasa basu iya tafiya da kayayyaki daga Legas, babban birnin kasuwancin kasar sai dai ya tsaya a Jihar Kwara.
Sojojin da suka fito daga bataliya ta 29 sun koma gida ne biyo bayan wani umarni da babban hafsan Sojin kasa, Laftanar Tukur Yusuf Buratai ya bayar...
Marigayi Hashim ya rasu ne a babban Asibitin koyar na Malam Aminu Kano dake jihar Kano, bayan yayi fama da rashin lafiya sakamakon cutar siga data addabe shi.
Jarumin yayi wannan ikirarin ne a lokacin da yake fira da majiyar mu da ta tambaye shi ko yaya zai kwatanta fina-finan da ake yi a masana'antar a yanzu da kuma
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya mayar da martani akan hoton sa da ake yadawa a lokacin da yake cin abinci tare da yan mata a Yola.
A sabon littafi da shugaba Obasanjo ya taya mutum uku wallafawa, mai suna 'Making Africa Work' wanda aka saki a makon jiya, shugaban ya bayyana batun shari'ar.
Gwarazan Sojojin Najeriya da suka sami karin matsayi daga Janar Buratai, hakan na zuwa ne bayan da suka nuna jarumta ta mazan jiya a yakinsu da yan ta'adda
Mudathir Ishaq
Samu kari