Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Bayan irin takfa asarar da annobar wasu kwaruka ta haifar a harkar noman tumatir na shekarar da ta gabata, manoman na jihar Kano sun kara samun karfin gwiwar yi
Sakamakon yawaitan cunkoson ababen hawa a titunan kasar Dubai, masana ilimin kimiyya sun samar da wata karamar mota, kirar tasi mai tashi sama don rage matsala.
Aisha Bakari da Habiba Husseini, yan mata biyu mafarauta sun ma gwamnatin tarayya alkawarin kawo karshen ta’adanci da masu garkuwa da mutane a Arewwa.
Fina-finan Kannywood da ya kamata ku kalla a wannan watan. Dandalin kannywood sun mai da himma wajen fitar da sabbin fina-finai da zasu kayatar da 'yan kallo
Amurka da Koriya: Dan lukutin Korea ya fasa kaiwa dan lukutin Amurka harin Nukiliya. An roki kasashen biyu masu rigimammun shuwagabanni suyi hakuri da juna
Wani mutum na Najeriya ya sa mutane cikin mamaki a kan wata hoto da ya yada a kafofin watsa labarai na kifin da ya gino daga wani rami a gurin da yake gini
A ranar Talata 15 ga watan Agusta ne aka gurfanar da wani dan Achaba mai shekaru 28 gaban wata kotun majistri dake garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo.
Yan Najeriya suna ta cecekuce akan hotunan ziyarar da sekataren kungiyan OPEC Sanusi Barkindo da yayan sa su ka kai wa Buhari a gidan Abuja dake Birnin Landan.
Binciken masana kiwon lafiya da binciken masana ta fannin ci da sha wato NUTRITIONIST ya bayyana yadda ake amfani da ganyen shuwaka wajen magance zazzabi na; ci
Mudathir Ishaq
Samu kari