Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Dan asalin kasar Algeria, haihuwar Faransa, ya jagoranci kasar Faransa a gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya, ana tuna shi da muguwar rawar daya taka a kisan
Wani matashi dan Arewa mai suna Ahmad Bature daga jihar Sokoto ya ba kowa mamaki inda ya lashe dukan wani kyauta a lokacin bikin yaye dalibai sojoji a Kaduna
Matashiyar da aka ambata da suna Chinelo Goodluck Nworah ta bayyana yadda ta ciyar da Hausawan dake fama da yunwa bayan ta basu kudin aikin da suka yi mata.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito cewa a ranar 29 ga watan Agusta ne aka daura auren Zainab da Angonta Salim, sai dai ta gamu da ajalinta kwanaki 10 da tarewarta.
An kaddamar da wata sabuwar manhajar na’aura mai kwa-kwalwa, wato Komfuta a Najeriya , wanda ya kunshi bayanai da dama da suka shafi rayuwar dan Adam.
Wasu ayan arewacin Nageriya dake zaune a kudu masoo gabashin Nigeria sun roki gwamnatin tarayyan kasar data taimaka ta kara yawan yawan jami'an tsaro a yankin n
Wasu hotunan ban tausayi sun bayyana na wani yaro wanda wani dan Boko Haram yabi ta kansa da babur a daren da yan Boko Haram din suka sace yan matan Chibok.
Ya kara da cewa a daren kafin ya aikata laifin, mahaifiyarsa ta shawarce shi ya mayar da hankali akan jarrabawarsa maimakon tunanin yin aure da yakeyi.
Binciken da yan jaridan News Agency of Nigeria (NAN) suka yi a kasuwan Asaba, ya nuna farashin kayan abinci Kaman garri, doya dankalin turawa ya fara sauka
Mudathir Ishaq
Samu kari