Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar FRSC ta ce an sami mummunan hatsarin mota a ranar Alhamis da daddare a kan titin Legas zuwa Ibadan, wanda ya yi sanadiyyar rayuka 30, da kuma jikkatar
An hangi wannan dabba ne bayan da wata guguwa mai karfi da iska da aka yi ma lakabi da Harvey ne ta sharo wannan dabbar daga cikin Teku zuwa gabar tekun.
Wannan lamari ya faru ne da misalin karfe 11 na safe a ranar ALhamis 14 ga watan Satumba, yayin da direban wata Sienna ya rasa kan motar tasa, inda ya afka.
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan mata na masana'antar Kannywood watau Rahma Sadau da Nafisa Abdullahi ya
Tabbas rake (sugarcane) na da matukar amfani a rayuwar dan adam, sannan yakan kare jiki daga cututtuka da dama,sannan yakan kare garkuwar jikin mutum daga cutut
Mawakin dai kamar yadda muka samu daga majiyoyin mu da dama yaro ne mai hazaka da kuma tauraruwar sa ke cikin ganiyar haskawa a birnin na Kano dama wasu jihohin
Haka ma dai zamani ya saukaka wa jama'a hanyoyin samun ruwan sanyin ida yanzu akwai na'urorin sanyaya ruwa da dama a gidajen mutane da dama irin su firij da sau
Masana da dama kan tada jijiyoyin wuya wani lokacin ma kuma hadda kumfan baki musamman a wannan zamanin kuma idan aka kawo batun yan wasan nan biyu shahararru
Shugaban karamar hukumar Bagudo a jihar Kebbi,Alhaji Muhammad Zagga, ya tabbatar cewa fiye da ‘yan kasuwa 53 suka mutu a cikin wani hadarin jirgin ruwa a Bagudo
Mudathir Ishaq
Samu kari