Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Za ayi nunin farko na sabon fim din da aka shirya na Sheikh Usman Dan Fodiyo a Bauchi. Masarautar jihar Bauchi ta taka rawar a jihadin Sheikh Usman Danfodiyo
Fitaciyyar ‘yar wasan nan ta Kannywood wacce aka fi sani da suna Fati SU ta bayyana cewaa akwai wasu abubuwa guda uku dake matukar burgeta a Kannywood.
Akwai wani dan karamin tashin hankali a gadar dake babbar hanyar Lekki zuwa Ikoyi yayin da wani mutum wanda har yanzu ba fayyace ko waye ba ya tsunduma cikin ta
A yau Jumma'a 19 ga watan Oktoba, NAIJ.com ta kawo muku labarin kalubantar da wani babban malamin Sunnah a jihar Kano ya yiwa ikirarin na wasu daidaikun al'umma
Shahararriyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood mai suna Saratu Gidado da kuma aka fi sani da sunan Daso ta fito ta bayyanawa duniya babb
Mai karatu dai zai iya tuna cewa a kwanan baya ma dai wasu jaruman a masana'atar ta Kannywood sun amshi kyaututtuka da dama a wani buki da aka gabatar a birnin
Gabanin a dau ransa ta hanyar rataya, tsohon shugaban kasar Iraki, marigayi Saddam Hussein ya bar wa al'ummar Musulmai duniya wasiyya mai ban tausayi.
A nan ma wani karamin Yaro aka samu wanda shekarunsa basu wuce goma sha daya ba, wanda ya baiwa jama’a da dama mamaki da irin basirarsa wajen kere-kere.
Sakamakon haka ne jarumin ya yi amfani da sunan mahaifiyar ta sa wajen sanyawa kamfanin sa na shirya fina-finai sunan FKD wato dai ma'anar sunan mahaifiyar domi
Mudathir Ishaq
Samu kari