Mun kusa kawo karshen matsalar man fetur a Najeriya - Hukumar DPR

Mun kusa kawo karshen matsalar man fetur a Najeriya - Hukumar DPR

- Mai ya kusa wadata ko ina a Najeriya

- Babban Darakta a ma'aikatar ne dai mai suna Mista Mordecai Ladan ne ya bayyana hakan

- Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake kula da hada-hadar man fetur ce ta bayyana hakan

Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake kula da hada-hadar man fetur watau Department of Petroleum Resources (DPR) a turance sun jaddada wa yan Najeriya cewar wahalar man da ake yi domin kuwa komai ya kawo karshe nan da 'yan kwanaki.

Mun kusa kawo karshen matsalar man fetur a Najeriya - Hukumar DPR
Mun kusa kawo karshen matsalar man fetur a Najeriya - Hukumar DPR

Babban Darakta a ma'aikatar ne dai mai suna Mista Mordecai Ladan ne ya bayar da wannan tabbacin yayin da ya jagoranci duba wasu gidajen mai da defo-defo mallakin yan kasuwa a jihar Legas.

Legit.ng haka zalika ta tsinkayi Mista Mordecai Ladan din yana cewa kawo yanzu dai kusan a iya cewa mai ya wadaci da yawa daga cikin manyan dillalan man fetur din dake kasar kuma nan da kimanin kwanaki biyu masu zuwa dukkan su za su samu.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng