Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Bayan gaza yin sulhu tsakanin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar da bangaren gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers, gwamna da wasu makusanta
Dan takarar gwamna na jam'iyyar NNPP a babban zaben 2023 na jihar Kaduna, Sanata Suleiman Othman Hunkuyi, ya gabatar da Dr Sani Mazawaje a matsayin abokin taka
Jam'iyyar African Democratic Congress, ADC ta dakatar da Dumeni Kachikwu, dan takarar shugaban kasarta. Hakan na zuwa ne awanni bayan da Kachikwu ya goyi bayan
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'anatti, EFCC, tun kafuwarta a 2003 karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ta kama a kal
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana nadamarsa kan goyon bayan shugaban kasa na yanzu, Muhammadu Buhari a 2015. Obasanjo ya bayyana hakan ne yayin
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce ta fara kama masu bara a titunan jihar, har ta yi nasarar kama mabarata 931 cikin makonni biyu. Hisbah ta koka cewa bata gari
An tsare fitaccen mawakin gambara na Najeriya, Panshak Zamani wanda aka fi sani da Ice Prince Zamani a gidan yarin Ikoyi. Benjamin Hundeyin, mai magana da yawun
An yi wani ikirari mai tada hankali na cewa addini ne ake amfani da shi a jihar Anambra wurin bada manyan mukamai a gwamnati. Joe Igbokwe ne ya yi ikirarin a da
Gwamna Dave Umahi na jam'iyyar APC mai mulki a Jihar Ebonyi ya bayyana kaunarsa ga dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Mista Peter Obi, Daily Independent
Aminu Ibrahim
Samu kari