Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamna Simon Lalong na Jihar Filato ya ayyana ranar Talata 15 ga watan Nuwamba a matsayin hutu a jiharsa saboda kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasan APC
Wani abin bakin ciki ya faru a kasuwar Singer da ke birnin Kano a ranar Talata bayan gobara ta tashi a wani dakin ajiyar kayayyakin masarufi kuma ta kone kaya.
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya fada wa abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP cewa ya tare a Abuja.
Hukumar zabe wato INEC, ta umurci al'umma su yi watsi da wani rahoto da ake ikirarin ta fitar na cewa tana binciken Bola Tinubu kan zargin safarar muggan kwaya.
Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa ya zargi Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party da kawo rashin aikin yi Najeriya
Wani mutum a dandalin Facebook ya janyo cece-kuce bayan ya wallafa abubuwan da ya ke bukata mace tana da su kafin ya aure ta ciki sai mahaifinta na da kudi.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na LP ya bugi kirji yace zai dena kamfen idan za a iya kawo hujjar cewa ya karbi fili daga jiha lokacn yana gwamnan Anambra
Gobara tayi barna a sashin jami'ar karatu daga gida na Nigeria, NOUN, a jami'ar tarayya, Dutse, jihar Jigawa. Abin ya faru ne a ranar Asabar 12 ga watan Nuwamba
Mohammed Abdulkadir Isa, mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai ga shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya riga mutu. Ya rasu ranar Juma'a a asibiti
Aminu Ibrahim
Samu kari