Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Mr Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party ya isa Fatakwal, Jihar Ribas don kaddamar da gadan sama da Gwamna Nyesom Wike ya gina a Ribas.
IGP na rundunar yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba ya bayyana cewa wasu gwamnoni na daukan nauyin yan daba domin kaiwa abokan hamyarsu hari yayin kamfen.
Sanata Kabiru Marafa, jigon jam'iyyar All Progressives Congress APC a jihar Zamfara yace gaskiya da adalci yasa arewa ke goyon bayan takarar Asiwaju Bola Tinubu
Ahmed Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya gana da shugabannin kungiyar kiristoci na Najeriya CAN inda suka gabatar masa da bukatunsu.
Magoya bayan Mahmoud Maijama'a Ajiya, dandan takarar jam'iyyar gwamna na jam'iyyar All Progressives Congress, APC a Bauchi da ya koma PDP sun juya masa baya.
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya ya gargadi kasar Sin kan bawa Najeriya rancen kudi. Yace ta rika tabatarwa aiki mai muhimmanci za a ayi
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun yi nasarar halaka babban kwamandan Boko Haram mai suna Abu Hassan da wasu mayakansa guda 13 a Mafa, Borno.
Kwamitin limamai da malaman addinin musulunci a Kaduna zata shirya wani taro don tattaunawa da yan takarar gwamna na jam'iyyu a zaben 2023 don sanin manufofinsu
Wani malami dan Najeriya da ke koyarwa a Jami'ar Kabale da ke kasar Uganda ya rasa aikinsa bayan an same shi da laifin 'lalata da dalibansa' mata don basu maki.
Aminu Ibrahim
Samu kari