Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Har a yanzu, wasu daga cikin 'yan ta'addan sukan buya a Gwoza. Boko Haram ta kwace garin na Gwoza a shekarar 2014, inda suka ayyana garin a matsayin hedkwatan daular da suka kafa. Sun kafa bakar tutansu a wurare da dama a cikin ga
A kalla sojoji uku na 'Operation Safe Haven' suka ne suka rasa rayyukansa sakamakon wata hari da wasu 'yan bindiga suka kai a karamar hukumar Barikin Ladi da ke Jihar kamar yadda hukumar soji ta sanar a yau Asabar. Augustine Agund
Tsohon shugaban majalisar dattawa, kuma daya daga masu neman tikitin takarar shugabancin kasa a PDP, Sanata David Mark, ya yi kira ga jam'iyyar su guji aikita abubuwa da zasu janya rabuwan kai a jam'iyyar musamman yanzu da za'a gu
"Kamar yadda kuka sani, tare da ni akayi gwagwarmayar tabbatar da cewa yayana ya yi nasarar zama gwamna. Ni dan jam'iyyar PDP ne mai biyaya ga jam'iyyar kuma ina biyya ga yaya na gwamna Ibrahim Hassan Dankwambo. Kamar yadda kowa y
Tsohon Ciyaman din riko na jam'iyyar PDP, kuma daya daga cikin masu neman tikitin takarar shugabancin kasa a jam'iyyar PDP, Sanata Ahmed Mohammed Makarfi, ya ce dole PDP ta tsayar da dan takara mai nagarta, gaskiya da rikon amana
Wani jirgin kasa mai lamba SP00003 da ya taso daga Kaduna zuwa Abuja ya lalace a kan iyakan karamar hukumar Jere da ke jihar Kaduna, garin da ya yi kaurin suna wajen fashi da makami da satan mutane. Lalacewar jirgin ya saka fargab
Rahoton da muka samu daga Daily Trust na cewa, Sanata Suleiman Uthman Hunkuyi, mai wakiltan Kaduna ta Arewa ya sanar da niyyarsa na tsayawa takarar gwamnan a zaben 2019 karkashin jam'iyyar PDP. Sanatan da ya sauya sheka daga APC z
A jiya, Alhamis ne Jami'an hukumar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Legas suka cafke wasu matasa 'yan kungiyar asiri 11 a Jakande Estate, da ke Ajah a Jihar Legas. Asirin su ya tonu ne lokacin da daya daga cikin sabbin mambobin k
Daily Nigerian ta ruwaito cewa ta samu daga kwakwaran majiya cewa tsohon gwamnan Kano, Mallam Ibrahim Shekarau, yana tattaunawa da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo tun lokacin da 'yan siyasa suka fara rububin sauya sheka.
Aminu Ibrahim
Samu kari