Yadda mai karatu zai cigaba da samun labaran NAIJ.com kai tsaye cikin sauki

Yadda mai karatu zai cigaba da samun labaran NAIJ.com kai tsaye cikin sauki

Kafar yadda labarai na Legit.ng ya kwashe sama da shekaru shida yana kowa wa miliyoyin 'yan Najeriya da ma 'yan kasashen waje labarai masu inganci, fadakarwa da nishantarwa cikin sauki.

Amma saboda yarjejeniyar da muka kula da kamfanin Opera Ltd ya zo karshe, akwai yiwuwar wasu masu bibiyar shafin Legit.ng da ke amfani da manhajar shiga intanet na Opera za su rage ganin labaran mu daga ranar 1 ga watan Nuwamban 2018.

Hakan ya sa muke ganin ya dace mu nuna wa masu karatu wata hanya mai sauki da za su bi domin cigaba da samun labaran Legit.ng kamar yadda suka saba a baya.

Hanya mafi sauki da mai karatu zai cigaba da samun labarun Legit.ng
Hanya mafi sauki da mai karatu zai cigaba da samun labarun Legit.ng
Asali: Original

DUBA WANNAN: Assha: Wani asararen mahaifi ya dirka wa diyarsa mai shekaru 13 ciki

Ga hanyoyin kamar haka

1. Latsa alamar '+' da ke shafin farko na manhajar Opera

2. Rubuta sunan shafinmu wato 'hausa.legit.ng' ko kuma ka latsa kan sunnan shafin idan ya fito da kansa

3. Latsa 'Enter' domin tabbatar da zabin da kayi

Madalla! Yanzu ka shigar da Legit.ng Hausa cikin shafukan da ka sha'awar bibiya kuma za ka rika samun labaran mu a duk lokacin da ka waiwayi manhajarka domin duba labarai.

Mun gode da hadin kai da goyon baya da kuke cigaba da bamu.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel