Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Festus Keyamo, mai magana da yawun kwamitin yakin neman shugaban kasa na jam'iyyar APC, ya yi wa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP ba'a kan SPV.
Farfesa Folagabade Aboaba, Mataimakin shugaban Cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG), ya rasu. Ya rasu yana da shekaru 90 bayan gajeruwar rashin lafiya.
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2023 da ke tafe ya yi wata ganawa ta musamman da malamai da shugabannin addini a Bauchi
Sanata Shehu Sani, jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, kuma tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya yayi martani kan hoton Bola Tinubu da aka ce yana barci
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP yace shi da abokin takararsa Yusuf Ahmed-Datti basu taba satar kudin gwamnati ba, sai dai ace masa marowaci
Sanata Chimaroke Nnamani mai wakiltar mazabar Enugu ta gabas yace dakatar da shi da babban jam'iyyar hamayyar tayi kan zargin cin amanar jam'iyya ya saba ka'ida
Festus Keyamo, kakakin kwamitin kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya ce Buhari ne dalilin da yasa Osinbajo baya zuwa kamfen din Bola Tinubu
Titi Abubakar, uwar gidan Alh. Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar, PDP, ta ce mijinta ne sanadin nasarorin da aka samu a gwamnatin Obasanjo.
Wasu yan ta'adda sun halaka kansila mai wakiltar mazabar Allawa a karamar hukumar Shiroro a jihar Neja, Yakubu Saleh. Maharan sun tare kansilar ne da abokinsa.
Aminu Ibrahim
Samu kari