Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kungiyar yan kasuwar arewa ta bayyana goyon bayanta ga umurnin da Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara ya bada na kama wadanda ke kin karbar tsaffin naira.
An kashe mutum daya a garin Maigatari sakamakon rikici da ya barke tsakanin magoya bayan jam'iyya APC da PDP a garin Maigatari, Jigawa. Yan sanda sun tabbatar.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben ranar 25 ga watan Fabrairu ya yi tir da harin da wasu yan daba suka kai wa magoya bayansa a Legas.
Kungiyar kiristocin Najeriya, CAN, ta karrama Gwama Masari da lambar yabo ta 'Abokin Coci' saboda kyakkyawan shugabanci da yi wa coci da kirista hidima a jihar.
Fitaccen mawakin Kannywood, Naziru Ahmad da aka fi sani sa Sarkin Waka yace an bashi N150m da motar N80m don ya kyalle Atiku ya bi Tinubu amma bai yarda ba.
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Operation Open Whirl Punch sunyi nasarar halaka yan ta'adda hudu yayin wani hari da suka kai sansanin yan bindiga a Kaduna
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya soki sauya fasalin naira da CBN ta yi yana mai cewa kuskure ne.
Wasu yan ta'adda da ba a san ko su wanene sun kai hari garin Nagi da ke karamar hukumar Gwer na jihar Benue inda suka kashe mutane biyar tare da kona gidaje 50.
Obi Okwudiki Odumodu, basaraken garin Asamokwu ya riga mu gidan gaskiya. An kashe Odumodu ne yayin rikici da ake yi da garin da garin da ke makwabtaka da su.
Aminu Ibrahim
Samu kari