Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wasu bata gari da ba a san ko su wanene ba sun kai wa dakarun sojojin Najeriya hari a garin Kwale da ke karamar hukumar Ndokwa West a Delta suka kashe hudu
Reno Omokri, jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, kuma magoyin bayan Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasan PDP ya soki Obi ya kuma yaba wa Tinubu.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na Najeriya karkashin jam'iyyar ,NNPP, ya ce babu dan Najeriya mai hankali da zai zabi APC, PDP a 2023.
Gwamna Wike na Jihar Ribas ya amince wa kwamitin shirya taron kamfen din takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC tayi taronta a filin wasa na Yakubu Gowon kyauta
Wasu matasa da ake zargin yan daban siyasa ne sun kai wa al'umma hari a kasuwar Wunti da ke jihar Bauchi a ranar Asabar bayan taron kamfen din jam'iyyar PDP
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Adamawa ta ce ta kashe wani mutum, Lot Bitrus da ake zargi da kai wa ayarin motoccin matar gwamnan jihar Adamawa hari
Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya ce ya san yadda zai gyara tattalin arzikin Najeriya idan an zabe shi.
Henry Ude, da aka fi sani da Ajim Best, jigon jam'iyyar Labour a Ebonyi ya fita daga jamiyyar ya koma jam'iyyar PDP yana mai cewa ita za ta yantar da jihar
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya, INEC, ta bayyana cewa za ta kashe na'uarar BVAS daga ofis dinta idan yan daban siyasa sun sace na'urar don magudi.
Aminu Ibrahim
Samu kari