Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wani nazari wanda ya kunshi jin ra'ayin al'umma da wasu kungiyoyi na suka yi na nuna irin yadda jam'iyyu za su fafatta a zabukan gwamnoni da ke tafe ranar 18.
Hukumar kiyayye haddura, FRSC, reshen jihar Kano ta tabbatar da afkuwar wani mummunan hadari wanda yayi sanadin rasuwar mutane 17 yayin da wasu suka jikkata.
Ana zargin a kalla mutane hudu sun riga mu gidan gaskiya biyo bayan arangama tsakanin ayarin motoccin gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai da yan Shi'a a Kaduna.
A kalla jam'iyyun siyasa 30 ne suka janye wa dan takarar gwamna na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, baya a jihar Ogun ana kwana biyu zaben gwamna.
Wasu da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne sun kai wa tawagar dan takarar majalisar jihar Legas karkashin jam'iyyar Labour, Olumide Oworu hari yayin kamfe.
Wata motar bas na kai 'yan firamari makaranta ta yi kundunbala a Legas a safiyar yau Alhamis 15 ga watan Maris a unguwar Surulere. Mutanen ciki sun jikkata.
Bola Tinubu, zababben shugaban kasar Najeriya, ya yi magana kan gwamnatin da zai kafa yana mai cewa ba zai yi gwamnatin hadin gwiwa ba sai dai ta cancanta.
Goodluck Jonathan, tsohon shugaban kasa ya shawarci yan siyasa kada su kashe mutanen da suke fatan zasu mulka bayan sunci zabe, ya bada shawarar ne gabanin zabe
Mista John Asake, dan takarar gwamna na jam'iyyar Labour a Kaduna a zaben 2023 ya karyata cewa ya janye wa dan takarar jam'iyyar PDP, Isah Ashiru takararsa.
Aminu Ibrahim
Samu kari