Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamna Sule na jihar Nasarawa ya samu tagomashi a takararsa yayin da takwarorinsa na jam'iyyar NNPP da SDP suka janye masa bayan sarkin musulmi ya saka baki.
Yan sanda sun cafke wani dan shekara 25 mai suna Frank John kan zargisa da zamba da kuma fashi da makami bayan yayi karyar cewa shi boka ne kuma zai azirta wasu
Dan bindiga dan shekara 28 da aka kama a Katsina mai suna Sulaiman Iliyasu da aka fi sani da Yar Bushiya ya ce ya kashe mutane fiye da 15 amma yana neman afuwa.
Wasu miyagun yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai wa Hon Sheriff Oborerevwori, dan takarar gwamna karkashin jam'iyyar PDP hari ana kwana hudu zabe.
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltan Kaduna Central ya shawarci Shugaba Joe Biden na Amurka ya taya zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu, murnar cin zabe.
Hukumar DSS ta kama, Tony Otuonye, shugaban Hukumar Tallace Tallace ta Jihar Abia kan zarginsa da yi wa masu zabe barazana cewa dole su zabi jam'iyyar PDP.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya mika sakon jaje ga yan kasuwa da suka yi asarar dukiyansu a gobaran kasuwannin Kurmi, Rimi da kuma Singer a Jihar.
Jigon jam'iyyar APC a Jihar Legas, Biodun Ajiboye, ya zargi kungiyar masu fafutukar kafa Biafra IPOB da marawa, Mr Peter Obi, na jam'iyyar Labour baya a zabe.
Zababben sanatan Kano Central karkashin jam'iyyar NNPP, Sanata Rufai Hanga ya ce Shugaba Muhammadu Buhari bai tsinana komai ba kuma bai san makamashin aiki ba.
Aminu Ibrahim
Samu kari