Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Wani ma'aikatan Hukumar Inshorar Lafiya na Kasa, NHIS, a asibitin koyarwa na Jami'ar Ilorin, Olokose Oluwasola Ojo ya gamu da ajalinsa kwanaki shida kafin auren
Hadakar Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'Adama da Tabbatar da Mulki na Gari ta ce wasu ne suka dauki nauyin kiraye-kirayen da ake yi a kafafen sada zumunta na neman s
Tsohon mataimakin shugaban kasar Amurka, Walter Fredrick "Fritz" Mondale ya riga mu gidan gaskiya, The Nation ta ruwaito. Mondale wanda ya rike mukamin mataimak
Gobara ta kone wasu sassa na ofishin hukumar zabe mai zaman kanta na kasa, INEC, da ke jihar Kano, Daily Trust ta ruwaito. Gobarar da ta fara misalin karfe 9.30
Wata tanka ta sake faduwa a jihar Benue kwanaki biyu bayan wata tankar ta fadi ta yi gobara a Oshigbudu a karamar hukumar Agatu na jihar, Daily Trust ta ruwaito
Iyalan fitaccen malamin addinin musulunci na Kano, Sheikh Abdullahi Shehu Mai’Annabi, da aka sace tare da kaninsa da dalibansa 11 a hanyarsu ta zuwa Zamfara, kw
Yan sanda a jihar Kano sun ceto wata yarinya mai shekaru 15, Aisha Jibrin, da iyayenta suka kulle ta a daki tsawon shekaru 10 a Darerewa Quaters a karamar hukum
Mawallafin Jaridar Daily Nigerian, Jaafar Jaafar, wanda ya wallafa bidiyon Gandollar, ya tsere daga gidansa ya shiga buya bayan samun sakonnin barazana da dama
Dakarun sojojin Nigeria, a rana Lahadi sun dakile yunkurin da yan Boko Haram suka yi na kwace iko a garin Dikwa, hedkwatan karamar hukumar Dikwa a jihar Borno.
Aminu Ibrahim
Samu kari