Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hyacinth Alia, dan takarar jam'iyyar gwamna na Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a Benue ya lallasa takwararsa na PDP a akwatunan zaben gidan gwamnati.
Wasu mutane cikin masu zabe wani gari mai suna Garam, a karamar hukumar Tafa da ke Jihar Niger sun ce sun gwammace a basu abinci a maimakon a tura musu kudi.
Yau Asabar, 18 ga watan Maris zaben gwamnoni zai gudana a jihohi 28 na fadin Najeriya. Zamu kawo muku rahotanni daga dukkan wadannan jihohi da dumi-duminnsu.
Kpam Sokpo, dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Buruku ya yi zargin sojoji daga bataliya ta 401 sun lakada masa duka ciki dare a otel dinsa a jihar Benue
An samu tsaiko a wasu rumfunan zaben Kano inda mutane suka yiwa wasu mata 3 duka don zarginsu da siyar da kuri'u da siyan kuri'u, jamian tsaro sun shiga tsakani
An samu yar hatsaniya a wani akwatin zabe da ke karamar hukumar Kiru na jihar Kano yayin da wani mutum ya taho da birinsa wurin zabe kuma mutane suka tarwatse
Jamiyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki a kasa ta gargadi Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jamiyyar LP cewa ba zai iya kwace nasarar Tinubu ba
Majalisar Alkalai na Kasa, NJC, ta dakatar da Alkalin Alkalai na Taraba daga aiki kuma ta bada shawarar a masa ritaya na dole bayan bincike ya nuna ya saba doka
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun sace dan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar Young Progressives Party, YPP, Prince Agbor Onyi ana daf da zabe.
Aminu Ibrahim
Samu kari