Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Zeenat Kaltume-Yahaya, Shugaban hukumar kula da yan gudun hijira da wadanda suka rasa muhallinsu, NCFRMI, na jihar Kano, ta rasu tana da shekaru 48, Daily Niger
Magajin garin birnin Johannesburg a kasar Afirka ta Kudu, Geoff Makhubo, ya mutu sakamakon kamuwa da cutar COVID-19 da aka fi sani da korona, The Cable ta ruwai
Allah ya yi wa Sarkin Lafiagi, Alhaji Sa'adu Kawu rasuwa Daily Trust ta ruwaito. Rahotanni sun ce basaraken ya rasu ne a wani asibiti a Abuja misalin ƙarfe 6 na
Kotun majistare da ke Osogbo, jihar Osun ta bada umurnin a tsare mata Fashola Esuleke, dodon da ke da hannu cikin fadar da ta yi sanadin rasuwar Alhaji Moshood
Wasu mutane 4 yan gida daya sun mutu sakamakon guda da suka ci a abinci, wata daya bayan wasu mutum 11 yan gidan sun mutu bayan shan maganin gargajiya, hukumar
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke mataimakin kwamishinan ƴan sanda na bogi a wani otel a birnin Kano, The Punch ta ruwaito. LIB ta ruwaito cewa mai magan
Gwamnatin tarayya ta ce dole kamfanonin sufurin jiragen sama su mayarwa fasinjoji kudin tikitinsu baki daya idan har aka samu jinkiri da ya kai na awa biyu dole
Gwamnatin Katsina zata fara karbar harajin Jangali na N500 akan kowacce saniya da ke jihar duk shekara kamar yadda News Wire ta ruwaito. The Cable ta ruwaito..
Ƴan sanda a jihar Niger sun yi holen wasu mutane uku da ake zargi da mallakar kudaden bogi ƴan dubu-dubu da adadinsu ya kai Naira miliyan 15.8, Guardian NG ta r
Aminu Ibrahim
Samu kari