Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Mumman gobara ta tashi a shahararen kasuwar Balogun dake Legas Island, rahotanni sun bayyana cewa gobarar tayi barna a wani plaza da ake sayar da takalaman mata
Karamin ministan kwadago, Festus Keyamo, ya shawarci zababben shugaban kasa Bola Tinubu ya fara aiki don cika alkawurran da ya dauka da zarar an rantsar da shi
Wata kotu da ke zamanta a Ado Ekiti, ta tsare wani mutum mai suna Sunday Obasuyi da wasu mutanen kan zarginsu da siyar da mahaifinsa, Michael Obasuyi ga matsafa
Alhaji Gidado Siddiki, shugaban kungiyar Miyetti Allah na yankin kudu maso gabas, ya koka da cewa an dena ba wa mambobin kungiyarsu gidajen haya a jihar Anambra
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour a zaben 2023 da takwararsa na PDP, Atiku Abubakar sun tafi kotu don kallubalantar nasarar Tinubu na APC
Dan shekara 33 da ya kayar da kakakin majalisar dokokin jihar Yobe, Lawan Musa Majakura, ya bayyana cewa an masa tayin naira miliyan 100 don ya janye takararsa
Marigayi Janar Sani Abacha, tsohon shugaban kasan zamanin mulkin soja a Najeriya ya kama mataimakinsa Laftanar Janar Oladipo Diya a 1997 kan zargin juyin mulki.
Tarihi ya nuna cewa galibi shugabannin Najeriya da ke kan mulki ba su cin akwatunan zabe da ke fadar shugaban kasa wato Aso Rock duk da kasancewarsu kan mulki.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour a zaben ranar 25 ga watan Fabrairun 2023 ya ce ya hadu da tsohon shugaban kasa Obasanjo a Anambra.
Aminu Ibrahim
Samu kari