Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
‘Yan sandan kasar Faransa sun harbe wani mutum bayan ya zaro wuka tare da tunkaro su ya na kabbara da karfi sannan ya na fadin ‘kasar Faransa ta musulmai ce’.
Fatima Abubakar, mahaifiyar tsohon shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, ta ce bata da masaniya ko danta yana da yara. Fatima, wacce ta bayana hakan a
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta sako attajirin mai facaka da dukiya, Obinna Iyiegbu, da aka fi sani da Obi Cubana. Instigat
Kimanin mutum 60 ‘yan bindiga su ka sace a cocin Emmanuel Baptist da ke Kakau Daji a karamar hukumar Chikun a jihar kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Yan bind
Rikicin da ya barke a majalisar dokokin jihar Plateau ya dau sabon salo bayan an ayyana neman tsigaggen kakakin majalisar, Abok Ayuba, ruwa a jallo. An yi fito
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, ya ce kisan shugabannin Boko Haram kamar Abubakar Shekau da Abu Musab Al-Barnawi ba zai kawo k
Najeriya kashe ce da ke da albarkatun kasa masu dimbin yawa baya ga hakan Allah ya albarkaci kasar da mutane da ke yin ayyuka da dama a fadin duniya. A wannan r
Wasu mazauna babban birnin tarayya, Abuja sun koma shan ruwan famfo maimakon fiya wata saboda tsadar rayuwa kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. A binciken da N
Alhaji Abdul’aziz Yari, tsohon gwamnan jihar Zamfara, a ranar Litinin ya ce ba ya da wata niyya ta canja sheka daga jam’iyyar APC zuwa wata jam’iyyar ta daban
Aminu Ibrahim
Samu kari