Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
'Yan sandan jihar Kano sun kama mutane 59 da ake zargin masu laifi ne kuma ta kwato makamai da muggan kwayoyi a hannunsu. Hakan na zuwa ne yayin da kwamishinan
Shugaban kungiyar kiristocin Najeriya ta CAN ya ja kunnen jam’iyyun siyasa akan tsayar da ‘yan takarar su duk masu addinai daya a zaben 2023 da ke karatowa. Ya
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin yan kungiyar Islamic State in West Africa Province (ISWAP) ne suna can sun kai hari garin Damboa a jihar Borno. Damboa yana nan
kotu ta yanke wa malaman addinin musulunci, Olaitan Folorunsho Abdulwahab da mahaifinsa, Suleiman Babatunde, hukuncin zama a gidan yari bisa mallakar sassan jik
Dogo Gide, kasurgumin dan bindiga, ya saka dokar hana siye da siyar da giya da sauran muggan kwayoyi a wasu garuruwan masarautan Dansadau da ke karamar hukumar
Wasu mahara sun bukaci dakarun sojojin Nigeria su bar wuraren da suka kafa shinge a kusa da wani kauye a Miango, karamar hukumar Bassa a jihar Plateau. A baya-b
Hedkwatar tsaro ta ce rundunar Operation Hadin Kai ta sojojin NIgeria ta samu nasarar kashe a kalla ‘yan Boko Haram 38 a cikin makonni 2 cikin sanarwar da ta fa
Dr Obiora Okonkwo, Dan takarar gwamna na jam'iyyar Zenith Labour Party (ZLP) da za a yi a ranar 6 ga watan Nuwamba, ya zubar da hawaye a yayin da ya ziyarci gar
Rundunar ‘yan sandan musulunci ta Hisbah a jihar Kano ta cafke wani matashi mai shekaru 26 da ya sa kan sa a kasuwa. A wata tattaunawa da BBC Pidgin ta yi da kw
Aminu Ibrahim
Samu kari