Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Mai rajin kare hakkin Yarbawa, Sunday Adeyemo da aka fi sani da Sunday Igboho, a ranar Juma'a cikin sakon sa na sabuwar shekara ya ce ya yaƙi ya ke yi da gwamna
Rabaran Matthew Hassan Kukah, Bishop din cocin Katolika da ke shiyyar Sokoto, ya ce duk da caccakar gwamnatin shugaban kasa Buhari, shugaban bai daina daga waya
Hukumar Kula da Ingancin Makarantun na jihar Kaduna, KSSQA, a ranar Juma'a, ta rufe makarantun Islamiyya biyu a jihar har sai masha Allahu kan zargin haikewa da
Jami'an 'yan sanda a kasar Nairobi na bincike kan wani lamari da ya faru a kasar inda wani mutum mai shekaru 42 ya yanke jiki ya fadi yayin lalata da budurwarsa
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sake tsawaita lokacin cigaba da hada layukan wayoyin salula da lambar zama dan kasa NIN da watanni uku. The Cable ta ruwaito cewa
‘Yan bindiga sun kai farmaki asibitin Eziama-Uli da ke karamar hukumar Ihiala da ke jihar inda suka halaka wani dan sanda sannan su ka yi garkuwa da daya, The P
Jami'an yan sanda a Jihar Katsina sun kama wani mutum mai shekaru 31 da ake zargin yana amfani da intanet wurin yaudarar mata yana kwanciya da su a Kano, Vangua
Dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar PDP a shekarar 2019, Hon Isa Kudan Ashiru ya ce shi ya samu nasara a zaben 2019 amma magudi aka tafka masa, amma zai ka
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce babu kwabon da zai yi kuka, bayan kammala binciken kudaden Hukumar Bunkasa Yankin Neja Delta, NDDC, Daily Trust ta ruwaito.
Aminu Ibrahim
Samu kari