Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Wani mutum mai shekaru 80, Vito Cagani, ya daba wa matarsa, Kyrychok, wuka a a ranar Kirsimeti bayan ta yi alkawarin za su yi kwanciyar aure amma ba canja ra'ay
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci, NAFDAC ta ja wa ‘yan Najeriya kunne akan siyan magungunan gargajiya sakamakon rashin kula da su wurin ajiya, Daily
Bikin kirsimeti bai yi wa wani mai maganin gargajiya mai shekaru 60 a Calabar, Ani Ikoneto dadi ba, bayan kare ya gatsi al’aurarsa, Vanguard ta ruwaito. Mutumin
Mai rajin kafa kasar Yarabawa, Sunda Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho ya zargi gwamnatin tarayya da yunkurin halakar da shi a Jamhuriyar Benin. Igboh
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan watsa labarai, Malam Garba Shehu, a ranar Larab ya ce ya warke daga cutar COVID-19 wato korona da ta kama shi.
Gwamnatin Jihar Katsina ta ce za ta dawo da sabis na sadarwa a sauran kananan hukumomi bakwai da aka toshe hanyoyin sadarwan kafin Janairun 2022, The Punch ta r
Gwamnatin Faransa ta bada umurnin a rufe wani masallaci a arewacin kasar saboda abin da ta kira hudubar tunzura jama'a da limamin ke yi, Sahara Reporters ta ruw
Hugo Maradona, kanin fitaccen dan kwallon duniya dan kasar Argentina, ya rasu sakamakon bugun zuciya yana da shekaru 52 a duniya, Daily Trust ta ruwaito. Hugo y
Wani mutum mai shekaru 56 mai suna Sentekola Gad, ya shake kansa da abinci yayin gasar cin abinci a ranar Kirsimeti a kasar Uganda LIB ta ruwaito. Mai magana da
Aminu Ibrahim
Samu kari