Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Alhaji Bashir Tofa, ɗaya daga cikin ƴan takarar shugaban kasa a zaben 1993, wanda ake yi wa kallon zabe mafi adalci a Najeriya, ya rasu, Daily Trust ta ruwaito.
Shahararren mawakin Najeriya, Inetimi Timaya Odon, da aka fi sani da Timaya, ya ce babu yadda za a yi ya sake talauci a duniya. The Egberi Papa 1 na Bayelsa ya
Matthew Hassan Kukah, bishop din cocin Katolikan shiyyar Sokoto ya ce ‘yan Najeriya su na tuna addini ne kadai lokacin zabe. A cewarsa duk wadanda su ke daukar
Mai rajin kare hakkin Yarbawa, Sunday Adeyemo da aka fi sani da Sunday Igboho, a ranar Juma'a cikin sakon sa na sabuwar shekara ya ce ya yaƙi ya ke yi da gwamna
Rabaran Matthew Hassan Kukah, Bishop din cocin Katolika da ke shiyyar Sokoto, ya ce duk da caccakar gwamnatin shugaban kasa Buhari, shugaban bai daina daga waya
Hukumar Kula da Ingancin Makarantun na jihar Kaduna, KSSQA, a ranar Juma'a, ta rufe makarantun Islamiyya biyu a jihar har sai masha Allahu kan zargin haikewa da
Jami'an 'yan sanda a kasar Nairobi na bincike kan wani lamari da ya faru a kasar inda wani mutum mai shekaru 42 ya yanke jiki ya fadi yayin lalata da budurwarsa
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sake tsawaita lokacin cigaba da hada layukan wayoyin salula da lambar zama dan kasa NIN da watanni uku. The Cable ta ruwaito cewa
‘Yan bindiga sun kai farmaki asibitin Eziama-Uli da ke karamar hukumar Ihiala da ke jihar inda suka halaka wani dan sanda sannan su ka yi garkuwa da daya, The P
Aminu Ibrahim
Samu kari